Qari Saidu Haruna Quran MP3 4+

Mai Jawa Sheikh Ja'afar Baki

Abdulkarim Nasir

Designed for iPad

    • ₪7.90

Screenshots

Description

Qira'ar Sheikh Saeed Haroon mai jawa Sheikh Jafar baki yayin tafsirin alkur'ani mai girma.

Holy Quran mp3 offline recitation of Qari Sa'idu Haruna. Karatun Alkur'ani mai dadi

App features:
1. Full Quran mp3 offline 114 Quran Surahs + Dua
2. Search Surah by Surah-name or Surah number
3. Makki surahs indicated by masjid al-haram image i.e Holy Kaabah
4. Madani surahs indicated by masjid an-nabawi image (The Prophet (s.a.w) Holy Mosque in Madinah)
5. Ability to mark Surah as favourite.
6. Favourites list view provided. Remove or listen to favourited Surah
7. You can share the app with your family and/or friends
8. Surah info in English, Arabic and Hausa languages.
9.Beautiful Islam gallery featuring al-Kaabah, masjid an nabawi, Quran and more. Add or remove the provided islamic photos
10. Play, pause, next and previous controls. You can also shuffle or repeat a Surah
11. Quran surah names in English and Arabic
12. The number of verses of each Surah is indicated
13. Mute or unmute Quran Surah while playing.
14. Ability to read the Quran in mush style while listening
15. Play Qari Saeed Harmon Quran in background
16. Free without Ads

Cikakken sunan Malamin namu shine Sheikh Saidu Haruna Hassan. Yazo daga Sokoto yayi karatun Allo a Kano nan Birget. Yayi safarar neman ilimi takanin Maiduguri da Kano. Haduwar malam Saidu da Sheikh Jafar ya zama babban alkhairi ga rayuwar alummar musulmi. Hakan ya samo asali ne inda malam Jafar ya bude makarantar ihya'us sunnah (rayar da sunnah) nan bayan railway wajen tsohuwar sheshe. Anan ne Malam Sa'idu ya Sara tsaftace qira'arsa har malam Jafar ya sanyashi ya rika budewa da karatun alkur'ani mai Girma idan zaayi taro a makarantar. Anan Sheikh Saeed Haroon da malam Jafar suka qara sabawa.

A masallacin Alhaji Lawan Atana na Beirut road, da Malam Saidu da Alhaji Lawan Atana (Allah yajikansa) da Salisu Kabara da Sule Manu sunyi buda bakin azumin Litinin ko Alhamis sai Alhaji Lawan Atana yake cewa wane malami za'a samu domin yake yi musu tafsiri. Nan Malam Saidu ya kawo musu shaawarar zuwa ga malam Jafar. Nan ya jagorancesu sukace masallacin Triump ya gabatar dasu ga marigayi Sheikh Jafar suka kuma fada masa bukatarsu. Nan aka shawarta cewa zaa fara tafsirin ranar Laraba kuma Sheikh Ja'afar ya bukaci malam Saidu ya kasance mai ja masa baki malam Saidu kuma ya amince. Wannan shine farkon haduwar malaman biyu. Allahu Akbar!

An fara tafsirin na Beirut road ne a farkon zamanin Janar Badamasi Babangida. Sunyi shekaru 18 kafin su sauke tafsirin a karon farko. Sunyi kimanin shekaru 10 sunayin tafsirin a Kano sai Alhaji Indimi kasancewar yagina masallacin Danbuwa road kuma daman Salihu Kabara amininsa ne. Alhaji Indimi ya bukaci anemo malamai su raya msallacin. Da lokacin azumi yazo sai aka dauke tafsirin daga Kano zuma Maiduguri. Mutane basu yarda ba. Sai akayi yarjejeniyar cewa suje Maiduguri suyi kwana 15 kana su dawn Kano suyi 15.

Wannan takaitaccen labari izina ne ga masu ilimi dalibansu da malamansu da su riqayin hobbasa irin wannan da aika aikin alkhairi irin wannan wadda ka kawo tasiri gagarumi a rayuwar alummar musulmi.

Allah ya Jikan malam Ja'afar da rahama yasa aljannah makomarsa ameen. Allah ya sakawa malam Saidu Haruna Hassan da alkhairi ya albarkaci gabansa da bayansa ameen. Allah yasa sakamakonsu aljannar Firdaus ameen. Allah ya sa Al-Qur'ani ya zama hasken zukatanmu kuma ya cecemu radar gebe qiyama ameen.

Idan kunji dadin wannan manhajja sai ku aikata ga sauran yanuwa.

App Privacy

The developer, Abdulkarim Nasir, indicated that the app’s privacy practices may include handling of data as described below. For more information, see the developer’s privacy policy.

Data Not Collected

The developer does not collect any data from this app.

Privacy practices may vary based on, for example, the features you use or your age. Learn More

Supports

  • Family Sharing

    Up to six family members can use this app with Family Sharing enabled.

More By This Developer

Ultimate Ruqyah Shariah MP3
Music
Everyday Dua and Azkar Offline
Music
Full Quran MP3 Offline Maher
Music
Sudais Full Quran MP3 Offline
Music
Dua e Qunoot Offline MP3 &Text
Education
Quran Kareem Offline by Alossi
Music

You Might Also Like

Quran by Sheikh Abu Bakr
Music
Quran Audio Mp3 - 114 Surah
Music
Abdul Rahman Sudais
Music
My dua online audio dua
Music
Maher Al-Muaiqly
Music
Naat Ringtones
Music