Lakcoci Zafafa

Malam Muhammadu Kabiru Gombe

Free · Designed for iPad. Not verified for macOS.

LAKCOCI ZAFAFA MASU MATUQAR DADIN SAURARO LAKCOCI ZAFAFA Kabiru Gombe, Waazi, wa'azi, malam kabeer Gombe, Kabeeru Gwambe, wa'azi da Hausa. Wannan manhjajja cigaban ta farkoce wato me taken Sautus sunnah. ALBISHIRINKU : Kunason nishadi da kuma ilimantarwa? Ku sauke wannan manhajja ku kunna karatu na ashirin da biyar minti na talatin da uku zuwa na arba'in da biyar....lalle zakusha nishadi. Don Allah idan kunji dadin wannan manhajja kuzo ku bata tauraro biyar (5-stars) cikin wannan gida sannan ku rubuta tsokacinku wato review. Sautus sunnah mp3 Sunnah Sak bidi'a sam Acikin wannan manhajja zaku samu wa'azuzzuka ko wa'azozi kamar haka: 14. Manufar 'Yan Shi'a Sheikh Kabiru Gombe 15. Yaku 'Yan Siyasa Sheikh Kabiru Gombe Mp3 16-18. Mallakar Miji ta hanyar daya dace : malam kabiru gombe mp3 19. Zinace Zinace 20. Wasika zuwaga mawadata Sheikh Kabiru Gombe. 21. Garin neman gira an rasa ido Sheikh Kabiru Gombe 22. Amfanin Hijabi Sheikh Kabir Gombe 23. Matasa Mu Tashi Mu Nemi iLimi Sheikh Kabir Gombe 24. Matan aljannah a duniya Kabiru Gombe 25. Sheikh kabiru Gombe Ladubban tarewa a sabon gida 26. Muhimmancin kyautatawa isali Malam Kabiru Gombe 27. Tonon silili 28. Rayuwar dan Adam SHEIKH MUHAMMADU KABIRU HARUNA GOMBE Wannan Manhaja taqunshi wasu daga cikin karatuttukan malam kabiru ibrahim Gombe. wannan malami wato Sheikh kabiru gombe malamine na sunnah, wadda yake fadakarwa a addinin musulunci . Shahararren malamin sunnah ne. Sheikh kabiru gombe hudubah Takaitaccen Tarihin sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe. Daga : Alaramma Usman Birnin Kebbi. Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe, An haifi Malam a garin Kuri a karamar hukumar Yamaltu Deba, a jihar Gombe. Malam yayi makarantar firamare a garin Gombe, a islamiyya ta Izala anan garin Gombe Sheikh kabiru Gombe ya samu Haddar AL'QURANI mai girma tare da gyara karatun sa a wajen malamai irin su : Sheikh Zarma Gombe, Da Sheikh Dr. Abdullahi Saleh Pakistan. Ya kuma yi wasu karatunsa na ilimi a wajen maluma irin su Sheikh Usman Isah Taliyawa Gombe. Sheikh Kabiru Gombe ya zama Alaramma mai jan baki a kungiyar Izala tun yana karami, kafin daga bisani ya juya zuwa mai wa'azi wanda a halin yanzu duniyar Hausa take amfana da wa'azin sa. Sheikh Kabiru Gombe bai tsaya iya wa'azi ba, yana taba kasuwanci sannan babban Manomi ne, Malam yana da mata hudu da yara da jikoki. Malam yana da baiwa kwarai, domin duk abun da malam ya haddace to da wuya kaga wannan abu ya salwanta a kwakwalwarsa Allah ya karawa rayuwar Sheikh albarka, ya bamu ikon aiki da abun da muke karantawa da wanda muke karantarwa. Amin.

  • 5.0
    out of 5
    1 Ratings

- App is now universal (works on iPad and iPhone) - App supports iOS version 10.0 or newer - Beautiful user interface Enjoy your app!

The developer, Abdulkarim Nasir, has not provided details about its privacy practices and handling of data to Apple. For more information, see the developer’s privacy policy .

  • No Details Provided

    The developer will be required to provide privacy details when they submit their next app update.

    The developer has not yet indicated which accessibility features this app supports. Learn More

    Seller
    • Abdulkarim Nasir
    Size
    • 158.5 MB
    Category
    • Music
    Compatibility
    Requires iOS 10.0 or later.
    • iPhone
      Requires iOS 10.0 or later.
    • iPad
      Requires iPadOS 10.0 or later.
    • iPod touch
      Requires iOS 10.0 or later.
    • Mac
      Requires macOS 11.0 or later and a Mac with Apple M1 chip or later.
    • Apple Vision
      Requires visionOS 1.0 or later.
    Languages
    • English
    Age Rating
    4+
    Copyright
    • © 2019 bdulkarim Nasir