Jikan Malam Wa'azin Turmi

wa'azin kasuwa da nishadi

Free · Designed for iPad. Not verified for macOS.

Wa'azin Nishadi tare da Jikan Malam Sacrari wa'azin kasuwa/turmi tare da Jikan Malam An haifi Jikan Malam a Layin yan-Dusa dake Unguwar Gama,Birget Kano Nigeria. Yayi makarantar Allo ta Malam Khamisu mai Al-Majirai na nan layin rijiya. Sunansa Alhaji Abubakar. Alhaji Malam Usman wanda akafi sani da dan Marayan Zaki halifan malam Lawan Qalarawi sukanje tare da abokansa kaiwa kayan waazi wajen waazin malam Qalarawi amma kowa na gujewa daukan kayan waazi kaman inji da lasifika. Sai shi Jikan Malam ya amince da kaiwa kayan. Daga nan wani lokaci akansa su fara qira'a wato karatu kafin Malam yazo ya fara wa'azi. Daga haka har shima jikan malam ya fara nasa waazin. Mutane ne sukayi masa laqabi da jikan malam. Kakansa makeri ne shugaban makeran Daura kaman yanda Jikan Malam ya fada kasancewar kakarsa yar Daura ce. Idan kunji dadin wannan manhajja sai ku aikata ga yanuwa da abokai.

  • 4.0
    out of 5
    1 Ratings

The developer, Abdulkarim Nasir, indicated that the app’s privacy practices may include handling of data as described below. For more information, see the developer’s privacy policy .

  • Data Not Collected

    The developer does not collect any data from this app.

    Privacy practices may vary, for example, based on the features you use or your age. Learn More

    The developer has not yet indicated which accessibility features this app supports. Learn More

    Seller
    • Abdulkarim Nasir
    Size
    • 134.3 MB
    Category
    • Entertainment
    Compatibility
    Requires iOS 15.0 or later.
    • iPhone
      Requires iOS 15.0 or later.
    • iPad
      Requires iPadOS 15.0 or later.
    • iPod touch
      Requires iOS 15.0 or later.
    • Mac
      Requires macOS 12.0 or later and a Mac with Apple M1 chip or later.
    • Apple Vision
      Requires visionOS 1.0 or later.
    Languages
    • English
    Age Rating
    16+
    Copyright
    • © Abdulkarim Nasir