
Sautus Sunnah Kabiru Gombe
音乐
免费 · 专为 iPad 设计
Sautus Sunnah, Kabiru Gombe, Waazi, wa'azi, malam kabeer Gombe, Kabeeru Gwambe, wa'azi da Hausa.
Sautus sunnah mp3
Sunnah Sak bidi'a sam
Acikin wannan manhajja zaku samu wa'azuzzuka ko wa'azozi kamar haka:
1. Tarkon shaidan : inda malam Kabiru Gombe yayi bayanın irin kafircin sihirin da mata masu zuwa waken bokaye keyi. Zakuji labarin wannan matar data gagara ganin dakin Allah a Makkah wato Ka'abah saboda wani tsabagen aikin sihiri data yiwa kishiyarta da yayanda. Malam sheikh Kabiru Gombe mp3
2. iLLar Zina da masifar zina akan jama'a Malam kabiru Gombe harshen Hausa mp3.
3. Ko kinki Ko Kinso karatun malam kabiru gombe mp3
4. Malaman Bidi'ah da tabargazarsu karatun malam kabiru Gombe
5. Lakca me taken dakan daka shiqan daka audio malam kabiru Gombe.
6. Iskancin 'yan bidi'ah : Malam kabiru Gombe mp3
7. 'Yan kala kato wato 'yan gardiyanlığına yace ba Allah yaceba
8. 'Yan matan zamani Sunnah MP3
9. Sabuwar Madinah Kabiru Gombe
10. Sheikh kabiru Gombe Zikiran sunnah ba zikiran bidi'ah bah
11. Alamomin fashion alQiyamah Malam Kabiru Gombe
SHEIKH MUHAMMADU KABIRU HARUNA GOMBE
Wannan Manhaja taqunshi wasu daga cikin karatuttukan malam kabiru ibrahim Gombe.
wannan malami wato Sheikh kabiru gombe malamine na sunnah, wadda yake fadakarwa a addinin musulunci . Shahararren malamin sunnah ne. Sheikh kabiru gombe hudubah
SHEIKH MUHAMMAD KABIRU GOMBE
Takaitaccen Tarihin sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe. Daga : Alaramma Usman Birnin Kebbi. Sheikh Muhammad Kabiru Haruna Gombe, An haifi Malam a garin Kuri a karamar hukumar Yamaltu Deba, a jihar Gombe. Malam yayi makarantar firamare a garin Gombe, a islamiyya ta Izala anan garin Gombe Sheikh kabiru Gombe ya samu Haddar AL'QURANI mai girma tare da gyara karatun sa a wajen malamai irin su : Sheikh Zarma Gombe, Da Sheikh Dr. Abdullahi Saleh Pakistan. Ya kuma yi wasu karatunsa na ilimi a wajen maluma irin su Sheikh Usman Isah Taliyawa Gombe. Sheikh Kabiru Gombe ya zama Alaramma mai jan baki a kungiyar Izala tun yana karami, kafin daga bisani ya juya zuwa mai wa'azi wanda a halin yanzu duniyar Hausa take amfana da wa'azin sa. Sheikh Kabiru Gombe bai tsaya iya wa'azi ba, yana taba kasuwanci sannan babban Manomi ne, Malam yana da mata hudu da yara da jikoki. Malam yana da baiwa kwarai, domin duk abun da malam ya haddace to da wuya kaga wannan abu ya salwanta a kwakwalwarsa Allah ya karawa rayuwar Sheikh albarka, ya bamu ikon aiki da abun da muke karantawa da wanda muke karantarwa. Amin.
Akwai sauran manhajjoji masu zuwa in saha Allahu da zasu kawo muku wadannan lakcoci :
Waye Mai Sallah - Sheikh Kabiru Gombe Mp3
ILar Zina Kan Jama'a - Sheikh Kabiru Gombe
ILLar Shaye-shaye - Sheikh Kabiru Gombe Mp3
Sunnah Sak Bidia Sam - Sheikh Kabiru Gombe
Illar Shi'a A Jiya - Sheikh Kabiru Gombe
Su Waye Masu Amana - Sheikh Kabir Gombe
Mutuwa Da Zaman Kabari -Sheikh Kabir Gombe
Riba da Illolinta - Sheikh Kabiru Gombe
Anfake Da Guzuma an Harbi Karsana - Gombe
-----------------------
Lessons and lectures of the famous and beloved Islamic Sunni Scholar of the Hausaland Sheikh Kabiru Gombe. This application is FREE.
All lectures play perfectly offline. No need of internet connection.
You can use the repeat button to repeat a lecture or shuffle button to shuffle.
If you enjoy this Free app please come to the App Store and rate it 5-stars and also leave your review.
Thank you.
评分及评论
此 App 尚未收到足够的评分或评论,无法显示整体评分。
- App is now universal (works on iPad and iPhone)
- Supports iOS version 10.0 or newer
- New stunning user interface
Enjoy!
开发者“Abdulkarim Nasir”尚未向 Apple 提供其隐私惯例和数据处理相关的详细信息。有关更多信息,请参阅 开发者隐私政策 。
未提供详细信息
开发者下一次提交App更新时将需要提供隐私详细信息。
辅助功能
开发者尚未表明此 App 支持哪些辅助功能。 进一步了解
信息
- 提供者
- Abdulkarim Nasir
- 大小
- 86.3 MB
- 类别
- 音乐
- 兼容性
设备需装有 iOS 10.0 或更高版本。
- iPhone
设备需装有 iOS 10.0 或更高版本。 - iPad
设备需装有 iPadOS 10.0 或更高版本。 - iPod touch
设备需装有 iOS 10.0 或更高版本。 - Mac
需要 macOS 11.0 或更高版本以及装有 Apple M1 或更高版本芯片的 Mac。 - Apple Vision
设备需装有 visionOS 1.0 或更高版本。
- 语言
- 英语
- 年龄分级
4+
- 4+
- 版权
- © 2019 Abdulkarim Nasir