Tambayoyi Dubu - Sheikh Jafar

Tambayoyi 1000 Da Amsoshinsu

Free · Designed for iPad

Tambayoyi Dubu Fatawoyin Sheikh Ja'afar Tambaya Mabudin Ilimi Tambayoyin Sheikh Jafar Mahmud Adam Da Kuma Amsoshinsu. Saurari Tambayoyi Dubu (1000) Tambaya Mabudin ilimi ce. Tambayoyi da amsoshinsu daga bakin sheikh jafar mahmud adam. Domin samun wadansu karatuttukan sheikh jafar duba cikin play store. Yana aiki ba tare da internet ba Download and listen questions and answers by Ja'afar mahmoud adam. This app works perfectly offline. Download and listen free sheikh jafar mahmud questions and answers on marriage and relationship issues. ---------- Amsoshin wadansu tambayoyi da yanuwa sukayi akan aure. Mai bada amsoshin shine malam jafar mahmud adam. Idan kun ji dadin wannan application na tambayoyin sheikh jafar kada ku manta kuyi rating dinsa tauraro biyar cikin wannan gida sannan ku aikawa wasu wannan manhajjar. Aciki akwai Sheikh Jafar Tambayoyin Aure kamar haka: Auren mace Kirista ko bayahudiya wane ne zai zama alwalinta ? Kusantar mace bayan biyan sadaki kafin aure halal ko haram? Mace mai haila a gidansu amma babu aure wai shin duk abincin da taci haram ne har sai an aurar da ita ? Yaushe ne aure ke tabbata? bayan sadaki ko kuwa? Mata da miji cikin talabishin wai ana gayyatar jamaa zuwa daurin aure, shin hakan ya halatta? Yarinya bata son saurayin amma iyaye naso, to yaya za'ayi? Budurwa nasa hijab da niqab amma samari na dauka cewa ita matar aure ce, yaya zatayi kenan? Mutum da yarinya sun fahimci juna amma iyaye sunce a'a basa son auren to yaya zaayi ? Amfani da magani domin tsayar da alada cikin ramadan, halal ko haram ? Nasiha kan amfani da waya ga ma'aurata Miji yace matarsa ta rika zuwa dakinsa bayan kammala girkin dare amma taki dole kullum sai yaje ya kirawota, me ya kamata yayi? Yarinya taga mahaifiyarta tana saka magani cikin abincin babansu domin sihirceshi, me ya kamata tayi? Shin mutum zai iya yanka abin suna fiye da daya ? Yanuwan kishiyata sunce nayi asiri, ya zanyi, ya halatta na kai kara kotu? Nasiha kan rashin godiyar mazaje ga matayensu Miji ya zabi mace daya cikin matansa domin ajiyar mukullan dukiyarsa, shin hakan daidai ne ? Neman taimakon sadaki domin yin aure ya kamata ?? Shin ya halatta asha maganin hana haihu saboda wadansu muhimman dalilai? Yankan rago ranar suna wajibi ne ko kuwa ? Idan miji ya nemi matarsa amma taki toh ya tabbata cikin hadisi zata kwana mala'iku na la'antarta to mene hukunci idan kuma ita matarce ta nemi mijin amma yaki? Ya halatta mutum ya koyawa matarsa mota ? TAMBAYOYI DUBU 1000 NA SHEIK JA'AFAR MAHMUD ADAM wannan Application mai suna " Tambayoyi 100 na sheik ja'afar." yana dauke da irin tambayoyin da yan uwa musulmai suke yiwa marigayi sheik jaafar mahmud adam lokacin gudanar da tafsiri ko kuma alokacin dayaje wajen walima ko kuma gasar karatun alQur'ani mai Girma. Sheik jafar tambayoyi 1000 (dubu da amsoshinsu) Sheik jafar 1000 question and answer Tambayoyi 1000 dubu by sheik jaafar Domin samun sauran manhajjoji sai ku duba shafina dake wannan gida zaku samu irinsu complete Tafseer sheikh jafar, kundin tarihi na malam Aminu Ibrahim Daurawa, Siffatus Salatin nabiyyi malam jafar, Arbauna Hadith, addu'ar sheikh Ahmed sulaiman Nigeria, rediyon Hausawa da dai sauran manhajjoji. Nagode!

  • This app has not received enough ratings or reviews to display an overview.

- App now works on iPad and iPhone - App supports iOS 10.0 or newer (instead of 12.0 or newer) - Beautiful user interface. Enjoy!

The developer, Abdulkarim Nasir, has not provided details about its privacy practices and handling of data to Apple. For more information, see the developer’s privacy policy .

  • No Details Provided

    The developer will be required to provide privacy details when they submit their next app update.

    The developer has not yet indicated which accessibility features this app supports. Learn More

    • Provider
      • Abdulkarim Nasir
    • Size
      • 132.2 MB
    • Category
      • Music
    • Compatibility
      Requires iOS 10.0 or later.
      • iPhone
        Requires iOS 10.0 or later.
      • iPad
        Requires iPadOS 10.0 or later.
      • iPod touch
        Requires iOS 10.0 or later.
      • Mac
        Requires macOS 11.0 or later and a Mac with Apple M1 chip or later.
      • Apple Vision
        Requires visionOS 1.0 or later.
    • Languages
      • English
    • Age Rating
      4+
    • Copyright
      • © 2019 Abdulkarim Nasir